Labaran Kannywood

Sabon video rawar ummi rahab yar Adam a zango

A zanzu haka mun zo muku me da wani sabon video ummi rahab yar Adam a zango shahararren jarumin kannywood

Ummi rahab yakasance yarinya ce Mai kananan shekaru matukar kananan shekaru

Hakan Bai hana ummi rahab tana shiga hurumin da yafi karfin shekarun ta ba

Sanin kowane a kananan shekaru mi rahab kamata yayi ace a yanzu haka ko waya bata fara rikewa ba

Amma sai gashir da waya iPhone 12 take rikewa a hannun ta / wayar kimanin dubu dari 700,000

Amma a wasu lokutan anfi ganin laifin Adam a zango domin kuwa she yake da hurumin ya bata tarbiya ya Kuma hana aikata wasu abubuwan

Amma hausawa since waka a bikin Mai ita tafi dadi /  yanzu haka zamu saka muku cikakken video ma ummi rahab Wanda take timar rawa acikin sa

Haka zalika wannan video min samu muku shine daga wata tashar dake kan YouTube channel Mai albarka

Saukar alkurani da neman ilimi Mai albarka yanada matukar anfani ga ya mace

Baiya ga ilimin addinin musulunci ba harda neman ilimin zamani yana kyau sosai

Amma sai gashi ummu rahab ta rasa duka daga cikin biyun nan da muka kawo muku asaman rubutunnan

Hakq zalika sai gashi tarasa samun Wanda zai aure ta ko Kuma zai Kai kudin auren ta

Amma muna rokon Allah yabata damar gane gaskiya duniya da lahira

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button