Labaran Kannywood

Matar Ali jita ta bashi kyautar ta musamman a birthday din sa

yadda akayi gagarumin bikin birthday din mawakin kannywood Ali jita

Fitaccin mawakin hausannan da kukafi sani da Ali jita haha abin mamaki a bikin birthday din sa

Ali jita na daya daga cikin manyan mawakan Africa baki dayan

Kuma Allah ya bawa Ali jita baiwar waka da Kuma nasibi a bangaren wakar hausa da turanci

A ranar larabace mawaki Ali jita yayi bikin birthday din sa Wanda ya Saba Yi duk bayan shekara 2 zuwa 3

Ammafa wanna karon Ali jita yayi matukar mamakin abinda yayan sa da matar sa suka Masa na bikin birthday din sa

Matar Ali jita da Kuma yayan sa sun kashe kudade dayawa inda suka siyo Masa lemuka da ruwa da kayan abinci

Duk sunyi hakanne Dan su Sanya Ali jita cikin farin ciki da jin dada matuka

Hakan kuwa akayi, domin kuwa Ali jita yayi matukar farin yda Kuma godewa matar sa da yayan sa akan wanna kulawar da suka bashi

Daga karshe kowa da kowa yayiwa Ali jita fatan Allah ya Kara masa shekaru masu albarka

Muna Kara rokon Allah ya Karawa Ali jita shekaru masu yawa da kuma nisan kwana a duniya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button