Labaran Kannywood

Harkar film ce ta jawowa matan kannywood rashin samun mijin aure

assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu a yau mun zo muku da wani sabon video Alan abinda sanaar film ya zawowa wasu daga cikin manyan jaruman kannywood Mata

Sanin kowane dukkan wata ya mace a duniya batada babban burinda yafi ace tayi aure ta Raya sunnar annabi Muhammad s.a.w

Read Also

Amma sai gashi a lokacin da suke da million masoya da kyau da Kuma kudi , Amma hakan ya kasa haifar musu da rayuwar jin dadi

Ba wata rayuwa da ya mace zatayi a duniya da takai tayi rayuwa a gidan mijin ta duk takaicin sa

Amma kafin mushiga cikin gundarin Shirin namu ya zu zamu saka muku cikakken video Akan wanna rahoton namu na musamman

Kadan daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da suka kasa samarwa da kansu farin ciki na har abada

1_hadiza Gabon na daya daga cikin su

2_ hafsat Idris itama har yanzu shirune ba wani labari

3_ nafisa abdulllahi ta doshi shekara 35 Amma shirune

4_Rahama sadau itama hakan ya kasance akan ya ba wani labari

5_ fati washa itama har yanzu Allah bai Bata mijin aure ba

Wanna sune manyan matan kannywood da har yanzu ba suda aure

Kuma sun mallakiΒ  hankali kyau da kuma kudi masu tarin yawa

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button