Hotunan sallah fati Muhamma tare da karamin Dan ta

Masu jimirin bibiyar mu a kowane lokaci assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa da mu
Fati Muhammad ta kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata a wancan lokaci da yawuce
Ma,ana idan akayi maganar tsofaffin jaruman kannywood Mata, dole ne ka samo sunan fati Muhammad a cikin su
A wanan karon mun zo muku da wani sabon video Akan hotunan sallah da fati Muhammad ta dauka tare da danta
Wanna video dai munzo muku da shine daga tashar nan dake kan YouTube channel Mai suna tsakar gida
Hakan zalika muna fatan zakuji dadin kallon cikakken video namu na fati Muhammad ????????????????
Allah ya azirta fati Muhammad da daukaka Hadi daa farinjin a duk inda ta tsinci kanta a duniya
Wannane babban dalilin da yasa a kowane lokaci aka tashi yin maganar manyan tsofaffin jaruman kannywood Mata , dole ne sunan fati Muhammad yafito daga ciki
Allah ya bawa fati Muhammad wani da Wanda take matukar son sa a rayuwar ta Kuma take alfahari da shi
Hakan zalika tana bawa danta duk wata kulawa da mahaifiyar take bawa Dan ta
Muna rokon Allah ya rayawa fati Muhammad Dan ta ya kare shi daga sharrin dukkan wani Mai sharri dakuma hassadar duk wani Mai hassada