Labaran Kannywood

Ina matukar bukatar aure , malan tsalha dadin kowa

shahararren jarumin kannywood ya bayyana cewa ya Dade bayyi aure ba kuma hakan Yana damun da sosai da sosai

Read Also

Dadin kowa na daya daga cikin manyan fina, finan hausa da suka dadesuna nishadan tar masu bibiyar Fina finan hausa

Kuma har yanzu ba,a gaji da bibiyar sa sabida dunbin alimantarwa da fadakar Hadi da nishadantar wa

Sanin kowane ga duk Wanda yakaiu zalin yin aure bai yiba zai Shiga wani halin takaici da Kuma dimuwa a zuciyar sa

Amma ya zu zaku kalli cikakken video wannan jarumin kannywood da yake fitowa a cikin Shirin dadin kowa

Malan tsalha ya Dade ya fitowa a cikin Shirin dadin kallon Amma abin mamaki shine duk kudin da yake samu har yanzu bai Yi aure ba

Kuma da yawa daga cikin manyan abokanan sa sunyi aure sun barshi

Amma ga ya fito ya bayyanawa duniya karara cewa Yana son aure Kuma Yana fatan zaiyi shi Nan bada dadewa ba

Daga karshe muna rokon Allah ya bawa malan tsalha Mata ta gari ya Kuma Sanya siyi Zama na mutin ta nuna da soyayya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button