Labaran Duniya

Kira na musamman akan matasa da suka maida chart rayuwar su

Anyi Kira na musamman zuwa ga matasan wanna zamani akan bawa social media muhimmanci fiye da komai a rayuwar su ta duniya 

Read Also

Kuma wannan ba karamin koma baya bane ga tattalin arziki duniya baki daya

Anja hankalin alumma da su shagala da karatuttukan litattafai a kan Mai da hankanlin da sukeyi a kan shifikan chat bayanin hakan yafito ne ta bakin shugaban makarantar darul salati walhadis aisami malam Ibrahim bala yace wajibi ne muja hankalin musulmai su mai da hankali gurin karatu

Yakara da cewa kowa yasani duk abin da yake yi a rayuwarsa a yin record dan wataran za’a samasa ya gani kamar ya na kallan fim kuma kowa yasani idan ka shuka alkhairi shi zaka girba

Yana da kyau alumma su zamo maasu Mai da hankali akan alamra neman karatu ko mai da hankali a kan buncike bunciken ilimummuka rayuwa da shagalta a kan chat din damuke yi

Babban Kira mu anan shine social media ba wai iya hanya bace ta chart

Hasali ma babbar hanya ce da mutun zai Zama babban Mai kudi a fadin duniya baki

Hakan zalika a halinyazu manyan masu kudin duniya sun samu kudaden su ne ta hanyar internet

Muna fatan matasan mu zasu maida hankali Akan yadda zasu samu kudi ba sai sun jira gwamnati ta Basu aikin Yi ba

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button