Labaran Kannywood

Yanzu, yanzu wasu matasa suka kashe garzali miko a shafin Facebook

Garzali miko Wanda ya kasance daya daga cikin manyan mawakan arewacin Nigeria a halin yanzu ya fuskanci wani kalu baleΒ 

Read Also

Garzali miko dai yana zaune kwatsam sai yaji labari na yawo a shafukan Sada zumamunta wai ana cewa ya mutu

Wannan labarin yayi matukar daukar hankalin garzali miko har Saida ta kaishi da yin video Dan karyata mutun wannan labarin

Koda yake sanin kowane ba wannan bane karon farko da ake samun wasu daga cikin jaruman kannywood suna fuskantar irin wannan matsalar ba

Wannan shine cikakken video Akan yadda wannan abun yafaru ga garzali miko πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Garzali miko dai acikin video da yayi ya bayyana cewa dukkan Mai Rai zai mutu haka zalika shimai idan lokacin da yqzo zai mutu

Amma dai yanzu Yana Raye Kuma Yana cikin koshin lafiya tare da dukkan masoyan sa

Hakan zalika ya nemi masoyan sa da su kwantar da hankalin su ba abinda ya same shi

Kuma zai cigaba da nishadantar da su day sababbin wakokin da anan gaba kadan

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng

Mun gode sosai masoyan mu a kowane lokaci a

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button