Labaran Duniya

Ronaldinho ya Taya Messi murna komawa P.S.G

ysohon Dan wasan kasar Brazil Kuma tsohon Dan wasan Barcelona Wanda ya koya number 10 ranaldinho ya Taya Messi murna 

Read Also

Tsowan tauraran ungiyar kwallan kafa ta bacalona kuma zakara a gasar duniya ronaldinho ya taya tsowon jagoran yan wasan kasar Spanish kuma kaftin din ungiyar real Madrid da kuma tsowan jagora kuma kaftindin bacalona messi

Ronaldinho yace abin mamaki ne a ce yau abokan hamaiya sun hadu guri daya kuma a team daya yana da kyau a taya su murnar haduwa kodan a nunawa duniya yadda kwallon kafa take

Messi da Ramos dai zasu hadu a ungiyar PSG wacce ita ce tauraruwar gasar kasar faransa a cikin yan wasan ungiyar dai akwai
Nemar , dimariya, imbaffe , yan zu kuma ga sababbin taurari Ramos da messi a na ganin shigar wadan nan yan wasan a ganin zasu karawa ungiyar karfi wanda zata zamo babu kamarta a gasar kasar faransa .

Dan wansan dai yayi fatan alkhairi da Kuma fatan nasara ga Dan Wasa Messi

Muka yayi matukar farin ciki da Messi ya koma psg dake kasar France

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button