Labaran Duniya

ME TSIRE DA NAMAN KARE YA SHIGA HANNU

ME TSIRE DA NAMAN KARE YA SHIGA HANNU

an sami nasarar kama wani mai yin tsire da naman kare yau ,a yayin da yake gudanar da sanar tasa ta tsire da na man kare ,

Mutunin ya shiga hannu ne lakacin daya ke aikin hada nama a katangar scteriyar audo bako da ke nan kano alummar dake zurga zurga a yan kin suka ganshi
Oh allah Mai iko ka kama kare ka yankashi kafe de kayi tsiran sa kana siyarwa da alumma wannan rayuwa ina zaki damu ne ,

Gashe alumma na cikin wannan annoba ta kwalara da shi ba kudin a hanun muta ne ya allah wai ina zamu sa kanmu shiya sa masana ke cewa kafin cin abu kayi bisimillah , allah kashiga tsakanin nagari da mugu

Yakamata ma humunta su dauki tsatstsauran matakin akqn masu Saida mama da suke yanka karnuka da suke Saida Naman su ga mutane

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button