Labaran Kannywood

Sabuwar rawar Adam a zango da Ali nuhu a bikin garzali miko

yadda sarki Ali nuhu da Kuma Adam a zango suka rakarkashe a bikin garzali miko

Sarki Ali nuhu da Kuma fitaccen jarumin kannywood Adam a zango sun rakashe a bikin Garzali miko

Read Also

Wannan video da zamu saka muku a Nan gaba kadan zakuga yadda Adam a zango da Kuma sarki Ali nuhu sukaje shagalin biki garzali miko

Wanna ya nuna karara cewa akwai kyakkyawar alaka tsakanin Adam a zango da Kuma garzali miko

Bugu da Kari akwai alaka Mai matukar kyau tsakanin garzali miko da Kuma sarki Ali nuhu

Amma yanzu zamu saka muku cikakken video Akan wanna rahoton namu

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Mawakin arewacin Nigeria garzali miko yayi matukar farin ciki ganin yadda manyan jaruman kannywood sukaje bikin auren sa

Sanin kowane a wannan bangaren manyan jaruman kannywood sunada hadin Kai a wanna bangaren

Kuma sau dadama idan wani Abu yafaru zakaga sunje Kai da kwarkwata Dan Taya murana

Muna rokon Allah ya Kara hada kan manyan jaruman kannywood dama Kanan su baki daya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button