Labaran Kannywood

Sabuwar rawar Adam a zango da Kuma sani danja ft abale

Sabon comedy da fitattaun jarumai a masana’an tar kannywood sukai

wani sabon video ya girgiza ma’abota san nishadi

Read Also

ta yadda jarumai kuma manyan attajirai a cikin fina fianai suka yi

jarumin da duniya ke yayin sa a da dama wannan lokacin

Sani danja wanda yake a matsayin jarumai mafiya daukaka da arziki a kannywood din

 

baya cewa har yanzu fa Ruwa ya na maganin dauda wato fa har yanzu sani danja yana taka rawa a cikin fina finai

Ga kuma mawakin da yaga jiya yaga yau a masana’an tar kannywood

wanda yake a matsayi na biyu a masana’antar kuma yarima

jarumin da ya dauki kanbu ma rasa iyaka a Baya da ma yanzu

 

baya ga cewa dan kasuwa Masha hurin dan wasan barkwanci kuma sananne a fannonin da ban da ban

 

Musa mai Sana’ah wanda shi ma yaga jiya yaga yau a kannywood

dak jaruman nan sun hadu ne gurin guda dan baiwa masoya farin ciki ta cikin wani video

 

wanda ake tunanin cewa suna wani fim ne wanda ake ganin cewa mai dogon zango ne

 

kai da kagan su kasan cewa duk jaruman abokai ne kuma an dade tare

 

Kai kace yan uwa ne kuma suna wani aiki tare

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button