Hira ta musamman da malam Aminu saira

hira ta musam man akan cigaban shirin nan mai dogon Zango na labarina
fitacccan fim din nan kodai a Ce shiri Wanda babu kamar sa
a wannan lokaci kuma yasami kulawa ta fasihi kuma hazikin daracta
Wanda babu karsa a cikin masu bada umarni a masana’an tar kannywood
Tun dai a da har yanzu kuma dai ya dora daga inda ya tsaya
tun da an Fara fina finai masu dogan zango wato series shi ma ya Fara nasa
kuma yazo ya huce duk na sauran ya wan masoya da ya wan masu kallo
labarina shirin da na farko yakare na biyu ma yakare yanzu an shiga na uku
an rasa wane ne zai zama jagoran shirin dan a kwai manyan jarumai
maza da mata Wanda tauraruwar su take haskawa kuma shuke da tarin masoya
dan babu wani shiri mai dogan zango daya tara man yan jaruma a kannywood irinsa
jaruma nafisat abdullahi a matsayin sumaiya maryam waziri a matsayin lailah kuma yan jarumai
kamar su mawaki naziru sarkin waka ga waka ga kidi ga kuma sarauta
a cikin wannan video dai aminu saira Wanda yake a matsayin Mai bada UMAR nin wannan shirin
yafadi yadda shirin zai cigaba dan masoya su kwantar da hankalinsu
sukuma cigaba da yimusu addu’ah samun na Sara