Labaran Kannywood

Yadda jaruman kannywood sukayi bikin independent day

Yadda Sarki Ali nuhu da jaruma momi gwambe suka gargiza alumma a yayin bikin ranar samun yan cin Kai wato independent

 

Read Also

Sarki a masana’an tar kannywood jarumin da babu kamar sa a cikin jarumai

 

Kuma mai daukar nauyi da bada umarni a fina finai na kannywood

jarumi a fina finai na ibo da sauran wasu wanda Ali nuhu yake taka rawa a cikin su

 

baya yazamo Sarki kuma shine dai mai gidan wasu jaruman maza da mata a kannywood

shi ma dai a matsayin sa na dan kasa Nigeria ya gudanar da bikin wannan rana

 

ta independent wanda wasu ke ganin cewa dan su Ali nuhu sunyi wannan bikin ba laifibane amman dai

 

su malam talaka kuwa dai da ya wan su sun ce gaskiya babu wani biki da sukai dan ana ta abin ci

wazai yi wani bikin samun yan cin kai Wanda ake ganin cewa harma yanzu babu wani yanci

 

hakama dai jaruma wacce tauraru warta take haskawa da kuma kara jan hankalin masoya

 

a kannywood dan babu wata jaruma da takai ta iya acting irin ta bama kamar wanda tai shuhura ta shi

 

daya cikin jarumai mafiya kyau da tarin masoya kuma da cikin fitattun goma a kannywood

ta gudanar da bikin wannan rana ta samun yan cin Kai a kasar nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button