Labaran Kannywood

Sabon video sadiya haruna bayan da hisbah suka kama ta

Kamar dai yadda tasaba tallan maganin gargajiya na maza da mata

wacce dai take DA alaka ta kusa da jaruman kannywood mata wanda kusan duk kawa yan tane

Read Also

irin jaruma umma shehu Wanda daga bisani suka sami sa bani

Sadiya haruna wacce sanadiyar abubu wan da take yi suka sa kotu tai mata

hukuncin aikin alumma wanda ta kaita makarantar islamiyya dan koyar ladabi da tarbiya

kamar dai bata daddara ba ta Dora daga inda tashaya wajan tallan nata

wanda a wasu take tsallake iyaka hukuma ta caccakar hakan alumma na san hakan

dan sadiyar ta yin abin da samari da yan Mata suke yi yasa ta kara samun masoya

kuma take samun karin masu bibiyar ta a koda yaushe

 

sai jaruman kannywood mata a goyawa Sadiya baya dan aganin kusan Sana’ar tasu daya ce

sai dai kamar a Baya idan Sadiya haruna ta cigaba da wannan video yin

 

kamar da zata iya sawa a koma gidan giya wato ta fuskanci sabon hukun ci

 

Wanda a wannan Karon ba lallai yazamo aikin alumma wata kila ya zamo wani hukuncin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button