Labaran Kannywood

Zainab indomi da Maryam yahaya sun Zama darasi a kannywood

jaruman da suka shiga halin ni kyasu a jerin fitattun matan kannywood

wanda takai suka zamo jaruman da babu kamar su kuma suke da tarin masoya

Read Also

suke cikin dai jarumai mata goma Wanda babu kamar su gurin iya rawa da acting

kuma dai suke da dubun dubatar masoya a jirin matan kannywood

jaruma Zainab indomi dai kowa yasan fitacciyar jaruma ce a kannywood kuma har yanzu dai Hausawa

 

na cewa ruwa yana maganin dauda kuma masoyan ta na kara karuwa har yanzu

haka dai jaruma Maryam yahaya wacce tasha fama da rashin lafiya

wacce tai sanadiyar shafe warta tsawan watan ni a gadan asibiti zuwa yan kwanakin nan

 

wannan fa duk yasamo asali ni wanda bayan dan wani abu wanda gake tunani

 

yimusu sammu dan yake makar asiri sai dai hakan ya janyo alumma wasu ce ce kuce

 

sai dai sun sami addu’ah ta masoya kuma dai allah yabasu lafiya kuma dai yanzu sun dawo

 

ita kuwa jaruma Zainab indomi wacce tai fuce a kannywood babu kamar ta

a yanzu dai ta gamu da hatsarin wanda yai sanadiyar yanke Mata kafa guda daya

ammam dai kowa yasan allah yana jarrabar bayin sa ne ta kowane hali kuma jadan nan jaruman

 

dai sun karbi wannan jarrabar kuma alumma na cigaba da taya su addu’ah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button