hadiza Gabon tana kara rura hutar rigimar ta da Isa west dan tace talauci haukane zai irin zagin ta

hadiza Gabon tana kara rura hutar rigimar ta da Isa west dan tace talauci haukane zai irin zagin ta
talauci dai wai ba hauka bane inji jaruma hadiza Gabon dan idan ba hakaba mai zai sa west
yarin ga zajina in ji jaruma daukakakkiya kuma daya cikin jaruman da babu kamarsu
a cikin masana’an tar kannywood a wannan lokacin kuma dai abin kamar wasa yafara
wai Mai yasa jarumai mata a kannywood suke Izzar kudi ne dan ganin yadda
hadiza Gabon tai taasa an kama kuma harma ya bata hakuri ammadai kuma tazo tana irin wannan kalaman
dan wata majiya ta baiyana mana cewa an tilas ta masane ya bata hakuri kuma dai ya bayar amman dai
mai zai sa ta cigaba da irin wannan kalaman wasu na ganin dai hakan bai da ceba gaskiya
kuma wasu na ganin cewa tabbas wata jaruma zata ringa irin wannan babun dole ne dai ta iringa
fusata matasa kamar
dai a yanzu abin da tafada na cewa talaucine yasa west din ya zageta
magana ce dai mai harshan damo irin wannnan dole ta fusata matashi ya fadi abin da ke bakin sa
kuma dai kamar dai jaruma hadiza Gabon bai kamata ta ringa wannan maganar ba
Dan tariga ta girmi ajin wadan nan mutanan dan ta na cikin jerin
masu fada a ji a masana’an tar kannywood Wanda ko ba dan ba dan ba aji
idan tai magana akan hakan amman dai ta daka ta rashu tana biye mu