Labaran Kannywood

malam Ali na kwana 90 ya fashe da kuka kan halin da alumma suke ciki

malam Ali na kwana 90 ya fashe da kuka kan halin da alumma suke ciki a kasar nan na ha’ula’

yau dai an sami daya cikin jaruman masana’an tar kannnywood Wanda ake yayin sa

Read Also

kuma dai alumma suke jin dadin yadda yake gudanar da aikin sa a fina finai musam mam maso dogwon zango

 

shirin dai da aka fi sanan sa shine dai kwana 90 kuma kowa yaga irin rawar da yake takawa

 

a cikin dan kowa yasan ya iya acting da zuwa a matsayin mai cin amana a fim

kuma dai hakan ne yasa masoyan sa ke farin ciki da abin da yake yi

 

wannan halin da alumma ke ciki dai bawai iya Malam Ali yake damu ba

 

abune Wanda yake zuciyar kowa a kasar nan Dan idan Duke lissafawa aka ce za’a yi

 

gaskiya abin da dayawa talauci dai shine mataki na farko Wanda a iya cewa wa yana

damun alumma bawai iya mutanan kar kara bane suke cikin halin kamar dai yadda aka Saba

 

lamarin yanzu harma alumma dake rayuwa a cikin burane yana shafar su kuma dai

gashi babu abin ci Wanda zaka ci harma wani lokacin ka taimawa dan uwan idan yana bukatar hakan

 

kuma dai haka kowa yake cigaba da rayuwa a wannan lokacin babu mai taimako sai Allah

 

wannan dalilin yasan ya malam Ali dai yake ko kawa kamar dai karamin yaro

dan dai babu wani jarumi a masana’an tar kannnywood wanda ya taba yin hakan sai shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button