Labaran Kannywood

Umar m Sharif da amal sun gargiza alumma duniya da sabuwar su

Umar m Sharif da amal sun gargiza alumma duniya da sabuwar wakar sa a masana’an tar fina finai Hausawa wato dai kannywood

fasiyin mawakin da babu kamar sa a wannan lokacin a jerin mawakan da suke yin wako ki da Hausa

dan tun bayan yadda mawakan Hausawa sukai irin su manman shata da Dan kwairo dan har’a wannan lokacin

 

suke yi wako kin babu kamar umar m sharif a wannan yan kin da hauaawa suke jin wako ki da Hausa

 

harma Yazama Wanda babu kamar sa a wannan lokacin a cikin masana’an tar kannywood alumma suke yinsa yadda yakamata

 

kuma dai duk inda Hausawa suke a fadin duniya anan wakar umar m Sharif taje masa a wannan lokacin

Dan yadda mawakin yake yin baitikan sa masu san Yaya zuciyar masoya a ko wane hali dan sanya su farin cikin

kuma dai kowa yasan cewa babu wani fim a masana’an tar Wanda zaka iya cewa mawakin bai iya yin wakar fim din ba

harma yazama sarkin mawakan fina finai a masana’an tar kannywood a wannan lokacin harma Yanzu yake

Kara yin wasu wako kin Dan yadda abin yake gaskiya sai dai godiya a yanzu a masana’antar

 

kuma dai masu iya magana suna cewa har yanzu ruwa yana maganin dauda a hakan dai babu kamar sa

 

idai ki di ne kodai yadda baitika suke tafiya da sanyaya zuciyar masoya a Yanzu dole sai DA shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button