Labaran Kannywood

Tashin hankali kalli yadda abale ya zare wuka kai daga ni kasan babu wasa

Tashin hankali kalli yadda abale ya zare huka kai daga ni kasan babu was harma yana cewa idan ka’Isa kai kwaro ne sai kashi go

 

Read Also

tur kashi aikuwa babu Mai shiga Dan duk Wanda zasu shigan kananna kwarine Wanda babu abin da zasu iya yafisu iya kwarintar

 

jarumin nan mai farin jini a masana’an tar fina finai a ta kannywood wacce masoya daga ko ina a fadin duniya suke bibbiyar

 

su kuma abale a wannan lokacin yazamo Wanda babu kamar sa a bangaran da yake harma masoya suke masa kirarin cewa

 

shine Sarki a Yanzu babu wani labarin wani Mai gida kanabaro ko dai a Ce wani na kalala duk yaran dabar abale ne a yanzu

 

 

Sai a wannan lokacin abale yana fuskantar tsangwama a gurin matan kannywood harma Wanda suke bayan fage a yanzu

 

wato dai yan matan da basa yin fim a yanzu suna cewa abale a gaskiya abin da yake yi baiya dace wa ganin shi a duk fina finna sa

 

a kaura yake futowa a yanzu kuma hakan dai baiya musu dadi dama ace shi a matsayin da soyayya yake da abin yafi

 

dan a wani lokacin ma yan matan suna fuskantar caccakar sa a fina finai dan yadda yake cewa da budirwa gwara wani kudi

 

kuma dai a bangaran samari kuwa hada tuni suke kara baiya cewa aikayi kawai lokacin kane Sarki duk abin da zaka yi

 

dai dai ne Ogah kuma dai abale yana yi babu ma kamar a cikin fina finai masu dogwan Zango a masana’an tar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button