Rukaiya musa da Sadiya kabala sunyi abun mamaki da ya tayar da hankalin alumma

Rukaiya musa da Sadiya kabala sunyi abun mamaki da ya tayar da hankalin alumma suke fadar magan ganu marasa dadi a masana’antar kannywood
Jaruma Mai tashi a gurin masoya wacce take kara jin zukatan duk wana mai jumirin bibbuyar shafikan sada zuminta na social media
a wannan lokacin wacce tuni dai masoya suke Mata kirarin cewa komai kin iya a kannywood kuma dai haka ne dan jarumar
babu wani acting wanda zaka bata ba tare da tayi maka shiba a Yanzu Dan indai fada kike ji a kannywood jarumar tafiki iyawa
wannan yasa kwai ma irin acting din da indai ma itaba tabbas babu Wanda zai iya a masana’an tar kannywood
Shiya sama duk WASU masu bada umarni a kannywood suke alfaharin ganin jarumar a fina finna su Dan yadda masoya ke cewa ta iya din
Kuma dai a duk lokacin da wani ko wata Jaruma sukai wani abun a kannywood muke kuka gani tabbas yamu zo muku dashi
harma dai a wani lokacin da rayuwar jaruman maza da mata ta cikin gida wacce muke samu a gurin maku San tan su
Kuma dai a wani sabon yana yin da muke nemo labarin jaruman kannywood sai muka ci Karo da wanna zazzafan labarin
Na daya cikin jaruman kannywood tane cewa dan an Kira ta yar iska babu laifi Wanda hakan a gaskiya Bai kamata ba
Kuma dai jaruman kannywood wasu ne ke bata wasu a wannan lokacin da ganin sautari alumma suna musu kudin goro
Harma ake ganin cewa muddin Kika amsa cewa ke jarumar kannywood tabbas alumma suna miki wani kallo ne wanda bahakaba ne
kowa dai yasan cewa a ko ina kwai nagari a kwai na banza kuma dai ma a kannywood din haka yake