Labaran Kannywood
Yanzu video gaskiya ya bayyana Akan mutuwar sani Garba sk tsohon jarumin kannywood

Tsohon jarumin kannywood Wanda kikafi sani da sani Garba sk ya Sha iskar bayyan yayi wani sabon video
Mutane da dama sun Dade suna yada cewa sani Garba sk ya bar duniya
Inda suka bayyana cewa allh ya dauki rayuwar sa Kuma baya duniya
Wannan labarin ba karamin daukar hankalin duniya yayiba
Amma sai gashi daga baya sani Garba sk ya fito yayi sabon video inda yake karyata hakan
Kuma ya Kara da cewa gaskiya ne bashida lafiya Kuma Yana fama da jikin sa
Amma Kuma cuta ba mutuwar bace / hakq zalika dukkan Mai Rai zai mutu
Daga karshe sani Garba sk yayi kodiya ga ilahirin jaruman kannywood da ma alummar fadin duniya baki daya