Labaran Kannywood
Lallai ta tabbata girma ya Kama jaruman kannywood maza/ yayan su Mata

Manya manyan jaruman kannywood maza lallai girma ya kamasu a wannan lokaci
Sanin kowane ga duk Wanda ya haihu Kuma yayan sa suka Kai wani mataki na girma zaka San cewa Shima girma ya kamashi
Sai gashi a wannan lokaci munzo muku da manyan jaruman kannywood da girma ya kamasu
Kuma hakan ya nuna cewa dole su hakura da rawa da Waka a cikin Shirin Fina finan hausa
Daga cikin manyan jaruman kannywood maza da girma ya kamasu a sun hada da
Sarki Ali nuhu Wanda yake da ya mace fateeema Ali nuhu
Sai Kuma Jamila nagudu wacca take da namiji saurayi
Sai Kuma ragowar jaruman kannywood maza da suke da Yaya manya aduniya