Labaran Kannywood
Babbar Yar gidan Yar’aura ta fara fitowa a cikin fina finan hausa

Sabira ta gidan badamasi ta samu daya daga cikin manyan yayan ta Mata da zasu take ta a kannywood
Wannan ban garen da yake fara fitowa a wannan lokaci ya bawa kowa matukar mamaki
Duba da yadda wasu suke ganin Yar aura batada Yaya
Hasalima wasu suna yimata kallon wacca Bata taba yin aure ba a rayuwar ta
Babban abin mamaki shine yadda sabira gidan badamasi tabar Yar ta ta fara fitowa a cikin Fina finan hausa
Koda yake kowa nada nada abin ko Kuma nice muku kowa nada nada burin
Ita Kuma Yar gidan sabira burin ta shine kasancewa daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata