Wakokin Hausa
Sabuwar wakar Ali jita da rahama sadau / Mai waka

Yadda mawaki Ali jita ya saki wata Waka Mai matukar dadin gaske ga masoyan sa
Ali jita ya saki wakar ne Mai suna Mai waka
Wakar tayi matukar shiga zukatan kafatanin masu sauraren wakokin hausa
Hakq zalika anga yadda rahama sadau da Kuma shi Kansa Ali jita suka hau kan wakar Dan nuna soyayya ga wani aure
Rahama sadau dai a wanna lokaci tafi dukkan wani jarumin kannywood daukaka a duniya
Hakq zalika tana cigaba da samun makudan kudade a Kota wane bangare
Mudai fatan mu a kowane lokaci shine allh ya kara daukaka jaruman kannywood baki dayan su