Labaran Kannywood

Gaskiyar alakar da ke tsakanin ummi rahab da wannan matashin

Daman abin da yake tsakanin jaruma ummi rahab da wannan matashin kenan harma dai kowa yana murmishi a bin gaskiya gwanin burge kowa

 

Jaruma daya gwal a masana’an tar kannywood wacce suke daukar hankalin duk wani masoyi a wannan lokacin

Dan duk jaruman kannywood mata a yanzu babu wacce takai ummi rahab iya kwalliya da kyau harma dai masoya

 

Suke mata kirarin cewa babu wata wacce takai jarumar iya kwaliyar wannan zamanin harma dai kowa ke cewa da itace

 

Akan gaba wajan sanyawa dubun dubatar masoya farin cikin zuciya kuma take sawa alumma suke kara sanya masana’an tar kannywood akan gaba

Dan a yanzu jaruman kannywood kamar dai ita ummi rahab din a gaskiya tana Kara sanya wa alumma suna shigowa harkar

 

Fina finai duk Dan sanya wa masoya jin dadin dan yadda yakama kuma dai kowa yana cewa jarumar ta ciri tuta a gurare daban daban

 

A yanzu kuma dai itama jaruma ummi rahab dai tashiga jerin jarumai a kannywood Wanda ake samun wani ya fada soyayyar su a Yanzu

Harma dai hakan yake zamowa wani abun kwatance Wanda yake Kara baiyana wacece jaruma ummi rahab a kannywood

 

A yanzu dai ana ganin cewa kamar dai suna soyayya ne a tsakanin ta da wanan matashin a wannan lokacin harma dai hakan yake dai dai a gurin masoya

 

 

 

 

Kinzamo ta kwarar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button