Labaran Kannywood
Dalilin da ya janyo Mata suka tsinewa naziru sarkin waka
Mata da dama sunyi allh wadai da Kumar zagi zuwaga naziru sarkin waka
Inda wasu daga cikin Mata suka dinga fada Masa maganar cewa ba hakq ayar take nufi ba
Wasu Kuma daga cikin Mata suka zageshi sukace yaje ya dinga dukar Matar sa
Naziru sarkin waka yayi wasu kalamai a shafin da na Facebook page din sa
Naziru sarkin waka was bayyana cewa ga ayarda ta bayyana adaki mace
Sannan ya nemi abashi ayarda tace kada a daki mace