Ta tabbata ummi rahab tafi karfin matan kannywood bayan ta saki zazzafan video

Ta tabbata a Gaskiya babu kamar ummi rahab a cikin matan kannywood yanzu Dan an kara samun wani matashi ya fada soyayyar jarumar a yanzu
Zazzafan labarin da ya rikita maza da mata jarumai a masana’an tar kannywood a wannan lokacin harma dai wasu cikin
Masu bada umarni a masana’antar sun magantun mutuka gaya akan yadda a yanzu kowa cikin masoya a masana’an tar
Kannywood babu wani abu da yake fada face ummi rahab ta mamaye wannan masana’an tar kuma dai babban abin mamakin shine duk
Masoya maza harma matan a yanzu yadda suke bibbiyar jarumar ita kanta tasan cewa wannan baiwace daga Allah
Kuma dai kamar yadda aka Saba kowa yana cewa yadda jaruman kannywoood suke gudanar da aiyikan sune yake san yawa a irin ga
Fadawa mutukar kaunarsu harma dai kowa yake cewa ni nafi san wani Dan yafi iya wannan abun shi ma dai wani yace wannan tafi
Iya wannan abun ita kuma jarumar nan dai Mai kyauda iya kwalliya wacce kowa yake san ganin yadda acting din zai gudana
Wacce harma a yanzu kamar yadda labarin yake nunawa wani matashi yakara fadawa matsanan ciyar soyayyar ta a yanzu
Dan yace babu wata wacce takai da a cikin matan kannywood harma dai idan zata taimaka masa tayi huf dashi da yaji dadin hakan
Kuma dai sanadiyar fadar hakan yasami Wanda suke masa dariya a social media Dan suna cewa gaskiya jarumar dai ba wai sa’ar sabace
Kuma dai cikin hausar Hausawa suna cewa kowa yasan kalar matarsa kuma shi ma ammam dai yafada soyayyar wacce bata San dashiba