Labaran Kannywood

Nana izzar so tayi wuff da mijin mome gombe / wasu sunyi allh wadai da abinda akayiwa mome gombe

Jaruma minal Ahmad ta izzar so tayi huf da mijin momi gwambe harma dai hakan yake nema Yazamo abin gana a shafikan sada zuminta na social media

Zazzafan labarin da ya sanya matan kannywood dama masoya jaruma momi gwambe a safiyar takai ci shine

 

Yadda daya cikin jaruman da tauraruwar su take haskawa a masana’an tar kannywood jarumar Izzar so take yin kurin

 

Yin huf da tsowan mijin jaruma momi gwambe a wannan lokacin harma dai wasu matan kannywood suka Fara takai cikin ganin wannan

 

Zazzafan labarin kuma dai abin da suke Baiyanawa a abin haushi shi wasu wai babu san yadda suka sha soyayya ba ma dai zai yi huf da ita

 

Abin da kowa yake ala kantashi da wani abun Mai kamar cikin a mana guna ko da yake aima sun rabu da mijin tana ita Jarumar ko

 

Kuma dai an dauki tsawan lokacin ba’a tare da jarumar dai mai farin jini da kuma shi mijin Nata harma dai a Yanzu ya kudiri

A niyar kara aure a wannan lokacin kuma dai duk da hakan baifaruba tuni masu baki da kunu suka Fara Mai da martani

 

Akan yadda a Ce wai shima Mai yasa sai jarumar kannywood zai aura bayan ga Mata nan a waje duk suna nan

 

Sai wacce take kamar dai kawar jarumar tsaohuwar Matar tasa wacce suka aiki iri daya kuma gaskiya hakan dole ne

Yayi wa momi gwambe zafi harma da tarin masoyan ta daga ko ina a fadin duniyar nan ya na baiyana cewa gaskiya

 

Kuma dai shi ma ango sha kanshi tun yafara baiyana jin dadin sa a kan wannan alamarin harma wasu suke tayashi cewa

 

Duk Wanda baiji dadiba ya yakuri Dan aure lokaci ne kuma dai Matar mutum kabarinsa kowa yasani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button