Labaran Kannywood

Rarara ya bawa ango Abdul d one kyautar mota a gurin auren sa

Masha allah rara ya baiwa Abdul d one mota a gurin bikin sa harma dai ake masa kirara da cewa sarkin rabon motoci a duniyar kannywood

 

Kuma dai wannan shine gobarar titi a Jos ango ya rabauta da motar hawa a wajan bikin sa gaskiya abin yayi dai dai harma kowa yake

 

Baiyana cewa amarya taza sha kulawa yadda yakamata a wannan lokacin kuma ga amarya ga sabuwar mota Mai kyau

 

Wani abu Mai Kama da ribar kafa gaskiya rara ya ciri tuta a masana’an tar kannywood a wannan lokacin harma dai duk da halin

 

Da alumma suke ciki a yanzu shi dai babu ruwan sa kawai kyautar moto cin hawa yake baiwa jaruman kannywood yadda yakamata harma dai

 

Jaruman su da masoya suke baiyana shi a matsayin Mai gidin jaruman kannywood dan futattun jarumar a kannywood a Yanzu gaskiya

Suna jin dadin yadda mawakin yake sanya kowa mamaki yadda yakamata dan ganin babu wani a cikin masana’antar da yake

 

Kyautata musu kuma dai kowa yana ganin cewa yadda kowa yake kyautatawa zukanata su dole ne suji suna San mawakin

 

Kuma dai gaskiya wannan bikin na mawakin d one ya yakafa tariyi a kannywood dan babu wani Wanda a bikin sa akai irin wannan

 

A kannywood harma dai abin yazamo Mai sanya kowa cikin farin cikin a wannan lokacin kuma dai abin yayi dai dai a wannan lokacin

 

Kuma dai sautari yadda jaruman kannywood suke zuwa wajan taron sauran yan uwan su gaskiya hakan yana sanya masoya jin dadi

 

Kuma dai futatun jarumai gaskiya sun kyauta a wannan lokacin yadda suka je wajan bikin nasa harma dai da shikansa mawakin

 

Mai rabon mota a wannan lokacin harma dai abin yai dai dai da yadda mawakin zaiji dadin motor a wannan lokacin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button