Labaran Kannywood
Sabon labari ummi rahab da jarumi Adam a zango sun shirya a junansu,original full video

Sabon labari ummi rahab da jarumi Adam a zango sun shirya a junansu,original full video,
Jaruma ummi rahab ta bayyana cewa a shekarun baya sun samu matsala da jarumi Adam a zango,
Read Also
Amma yanzu Allah yahada Kansu waje daya harma jarumi Adam a zango ya taba hakuri ,
Babban jarumin masana antar kannywood jarumi Adam a zango ya bayyana cewa yaji dadin yin wannan shirin,
hakanne yasa jaruma ummi rahab ta Dora wannan labarin akan shafinta na alamar shiryawa,