Labaran Kannywood
Sabuwar wakar jarumi Adam a zango da yayiwa yan arewa,original song full video,

Sabuwar wakar jarumi Adam a zango da yayiwa yan arewa,original song full video,
Wannan babban mawakin sannan kuma dan film din Hausa jarumi Adam a zango yasake kawo muku sabuwar wakarsa,
Wannan sabuwar wakar da jarumi Adam a zango ya saki wace wacca zata saku cikin nishadi,
Jarumi Adam a zango yana dai daga cikin jaruman masana antar kannywood sannan kuma yanayin wakokin Hausa,
Sannan kuma har izuwa na turancima ba,abarshi abayaba jarumi Adam a zango ya shahara wajen gudanar da film din Hausa,