Labaran Kannywood
Dalilin dayasa Lawan Ahmad ya shirya izzarso
Dalilin dayasa Lawan Ahmad ya shirya shirin Izzarso
Izzar so shine shiri me dogon zango na farko kuma mafi karbuwa da jaruman Kannywood suke shiryawa. Jarumi kuma mashiryin shirin lawan Ahmad ya bayyana dalilin dayasa ya fara shirya shirin.
Shirin dai ya karowa jarumi lawan Ahmad daukaka dakuma tarin arziki. Hakan yasa jarumai da dama suka fara suma.