Labaran Kannywood
Jaruman Kannywood mata dasuka mallaki manyan motoci
Jaruman Kannywood mata dasuka mallaki manyan motoci mafiya tsada
Matan Kannywood iyayen kwalisa, kyau da kuma Ado ne. Kowacce daga cikinsu kokari take ta nuna irin tata baiwar da kuma daukakar da take dashi. Wannan ne yasa aka fitadda jerin jaruman mata dasuka fi hawa motoci masu tsada.
Read Also
Kwarai kuwa daman ance ko kanada kyau to ka kara da wanka.