Labaran Kannywood
Masoyan Umar M Sharif sunyi mai zangazanga
Dalilin dayasa masoyan mawaki Umar M Sharif sukayi mai zanga zanga
Dunbin masoya Umar M Sharif dauke da manyan alluna wadanda ke rubuce da sunan mawakin suka rika kewaye tituna. Sunyi hakan ne domin Jan hankalin mawakin akan su album suke so.
Read Also
A tattaunawar da akai da wasu daga cikinsu sunnuna rashin jin dadinsu ganin yadda mawaka ke ta fitadda sabbin album album amma shi jaruminnasu shiru.
Daga karshe sun roki jarumin mawakin daya temaka musu ya fito musu da album.