Labaran Kannywood

Abinda Adam a zango yake gudu ya faru da ummi rahab ya faru

Shikenan dai abin da adam a Zango yake gudu akan ummi rahab yafaru a wannan lokacin harma dai lamarin Yazamo Mai Kama da cin zarafi akan jarumar masana’an tar kannywood ummi rahab

 

Alumma suna ganin yadda masana’an tar kannywood take gudana a baiya ne kuma dai babu Wanda baiya jin dadin yadda abin yake wakana a Yanzu harma dai ake ta tonawa

Matan da suke gudanar da aiyikan su a masana’an tar kannywood yanzu kowa yake tonawa jaruman a sirin su a baiyane duk dan ganin yadda suke bada gudin mawar

Harma dai kowa yake cewa yadda ummi rahab bada gudin mawar ta a masana’an tar kannywood baikamata a yimata irin wannan ba kuma dai

Yadda masoya suke jin dadin video yin jarumar a yanzu gaskiya hakan baikamata ba akan abin da ake yiwa jarumar a fadin duniyar harma dai masoyan ta na

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button