Labaran Kannywood
Duk duniya banida masoyin da yafi ((Ahmad s nuhu)) cewar Matar sa

A jiya me akayi wata Hira ta musamman da Matar Ahmad s nuhu Wanda yacika shekara 15 da mutuwar
Ana tsaka da yin wannan hirar ne Matar da ta fashe da kukantakai ci da bakin ciki
Read Also
Hakq zalika ta bayyana cewa a duk lokacin da taga hoton da sai tayi kuka
Hakq zalika a duk lokaci da wani ya Tina Mata da mijin ta sai taji tsanar sa
Do.in kuwa ya Tina Mata da Wanda tafi so fiye da kowa da komai a duniya