Labaran Kannywood

An samo Mai Kama da nafisa Abdullahi Da zata maye gurbin ta a ((Labarina))

Labarina Yana cigaba da Shiva cikin wani halin da Bai taba shiga ba

Vayan da nafisa Abdullahi ta tabbatar da ajiye aiki a matsayin jarumar Shirin labarina

Read Also

Wannan ba karamin batawa kafatanin masu kallo Fina finan hausa Rai yayi ba

Duba da yadda Akan zai taba bartabar Shirin labarina

Amma a hannu gida wasu suna ganin ya kamata ace an bawa nafisa Abdullahi hakuri akan ta dawo ta cigaba da fitowa a cikin Shirin labarina

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button