Nafisa Abdullahi bayan ta fice daga cikin Shirin ((Labarina))

Killi hira kai tsaye tare da jaruma nafisat abdullahi akan shirin labarina Mai dogwan Zango baiyan baiyanar wasikar wasikar ta a shafikan sada zuminta na social media
A wannan lokacin harma dai masoya suka Fara baiya cewa waccce jarumar Ce wacce zata maye gurbin nata a cikin wannan lokacin biyo bayan ganin a kaf cikin matan kannnywood
Babu wacce takai jarumar tarin masoya a wannan lokacin harma dai lamarin yake kara ta’azzara akan yadda film din zai kasan Ce babu ita bayan shirin gaba daya
Dan itane yake kara sanya alumma masoya farin cikin a wannan lokacin kuma dai kowa yake mamakin yadda masana’an tar kannywood take kara ta azzara San jarumar a wannan lokacin
Kuma dai yadda ta baiya dalilan ta na daina baiya a cikin wannan shirin gaskiya babu Wanda bazai yi takai cin cire yarin yar daga wannan film din ba a wannan lokacin