Labaran Kannywood
Tallar maganin Mata ya janyowa umma shehu zagi a gurin ((masoyan ta ))

Fitacciyar jarumar kannywood wacca akafi sani da umma shehu ta Kuma tallar maganin Mata Ido rufe
Wannan ya biyo bayane da umma shehu ta zabi cigaba da Neman kudi ta hanyar sayar da magnin gargajiya
Ba kasafai aka Saba ganin matan kannywood suna irin tallar da umma shehu takeyi a yanzu bah
Mudai babban burin mu shine allh ya Bata nasara Akan maganin da take siyarwa a kasuwa