Labaran Kannywood

Yanzu Aka Tona Asirin Jarumar Kannywood Da Tayi Karuwanci

An tona asirin daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da sukayi karuwan ci a rayuwar su

Ga duk Wanda akace karuwa ce ko Kuma kwarto an San akwai babbar matsala Akan wanna mutane

Domin kuwa da yawa daga cikin mutanen kirki sun tsane su har na suna kyamar su

Amma sai gashi a wannan karon an bankado wata tsohuwar jarumar kannywood da tayi Karuwanci a rayuwar

Amma a rahoton da muke samu an bayyana cewa A halin yanzu ta tuba ta daina Karuwanci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button