Labaran Kannywood
Anyi allh wadai da video rayawar sadiya kabala jarumar kannywood

Sadiya kabala ta saki wani sabon video tana tikar wata itiyar rawa Mai ban haushi
Ga duk Wanda yasan kannywood an Dan suna ikrarin cewa suna bawa matasa tarbiya ne
Amma sai gashi an wayi gari matan kannywood suna yin abinda Bai dace ba
Munanfatan allh yasa matan kannywood suyi tunanin ta natsu su game cewa ba komaine ya dace ace suna aikatawa ba