Khadija yobe ta tonawa lawan Asiri Akan sabon film din sa

Sabon film din umar hashim da abale, khadija yola ya cikin izzar so ya sanya masoya farin ciki daga masana’an tar fina finai hausauwa ta kannywood
Kamar dai yadda aka saba da zarar sabon film ya baiyana a masana’an tar kannywood gaskiya dai sai kaga alumma sun raja’ah ganin yadda sabon shirin yake wakana a wannan lokacin
Jarumin nan dai da alumma suke masa kirari da cewa yazamo shugaba jarumai a masana’an tar kannywood wajan gudanar da fina finai masu dogwan Zango
Kuma dai shima futaccan jarumin nan Wanda babu kamar sa a masana’an tar kannywood din a yanzu abale shi ma dai yana cikin wannan shirin kuma dai kowa yana kara mamakin
Ganin yadda jaruman zasu kasan Ce a cikin wannan shirin kuma dai ga kari da jaruman nan Mai daukar hankalin masoya matukara kaga dai khadija yole ta na daya daga cikin shirin