Labaran Kannywood

Tofah wata sabuwar chakwakiya a tsakanin momi gwambe da zeey prety ta barke

Tofah wata sabuwar chakwakiya a tsakanin momi gwambe da zeey prety ta barke a masana’an tar fina finai ta kannywood a wannan lokacin harma dai alumma masoya Wanda suke bayan fage sun Fara baiyana

Albarkacin bakin su akan yadda alamarin ya Fara janyo zafafan martanin a tsakanin jaruman guda biyu Wanda suke da tarin masoya yadda Yakama a masana’antar kannywood din

 

Babu dai kamar jarumar momi gwambe wacce ludayin ta ke kan dawoa masana’an tar kuma dai ta zamo duk abin da zata yi masoya suna kara alfaharin ganin video nata a wannan lokacin babu Mai cewa

 

Jarumar tayi wani abun ba dai dai ba a wannan lokacin harma dai tazamo jarumar da Babu karta wajan iya acting din matan karkara a masana’an tar kannywoodkuma dai masoya suna

Kara baiyana albarkacin bakin su akan ganin video jarumar a yanzu dan duk samari da yan matan da suke masoya jarumai a kannywood suna fadar cewa momi gwambe gwanace a yanzu gaskiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button