Labaran Duniya

Ahmad Musa yabada miliyoyin kudi dan gyara masallaci a kasar kamaru

Ahmad Musa yabada miliyoyin kudi dan gyara masallaci a kasar kamaru

 

Futaccan dan wakan kwallon kafa nan kuma capting a tawakar ungiyar yan wasan kasar nan super eagles Ahmad musa ya bada tallafin ma kudan kudi dan gyara wani masallaci

 

A kasar kamaru dan wasan Ahmad musa dai tauraruwar sa na cigaba da kara hasakawa a cikin jerin yan wasan kasar nan inda a yanzu baiyaba kara samun damar buga wasa a wannan lokacin

 

Amman dai hakan baihana shi cigaba da daukar hankalin masoya da aalon yadda yake buga kwallon sa kuma dai Ahmad Musa yana kara taimakawa alumma marasa karfi a yanzu

 

Harma dai a kwana kin baya dan wasan taimakawa tawagar yan wasan ungiyar kwallon kafa ta kano pillis da wasu kudin har kima nin miliyan biyu dan kara musu karsa shi

 

Kuma dai aman ganin yadda alumma masoya dan wasan suke kara hala kallon super eagles a yanzu barma dai yafi duk yan wasan tawakar ungiyar buga wasan ni a fadin duniyar nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button