Labaran Kannywood

Video yadda sadik sani sadik yake Rungumar Matar sa yabar baya da kura

Mummunan Ce Ce kuce akan video sadiq Sani sadiq a masana’an tar kannywood Wanda babu wani a cikin masoya jarumin da baimagan tu akan wannan video a yanzu

 

Futaccan jarumin nan na masana’antar kannywood a tun tsawan lokacin Wanda masoya suke masa kirari da cewa mai zamani dan hakan yake kaci zamanin wasu kaci naka a yanzu

 

Harma dai yazamo Wanda a yanzu alumma suke magana akan wasu sababbin hotunin video sa inda suke baiyana cewa gaskiya dai abinda yake yi bai dace ba a Yanzu kwai masu mutukar ganin shi da gashi

 

 

Wannan yasa indai yayi wani abin gaskiya dole ne masoya daga duk inda suke su baiyana ra’a yoyin su akan wannan abun kuma dai alumma daga duk inda suke a kannywood suna magan tuwa da

Shi irin yadda ya janyo wannan kuma aka baiyana wa duniyarnan ne abin ya sanya alumma jin haushi wasu ke tafaman guna guni a social media gakuma yan gaza gani suyi shiru suma sun dauki labarin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button