Labaran Kannywood

Video yadda baba Dan audu yake Taba Hannun teema Yola yabar baya da kura

 

Oh Kalli yadda baba dan Audu yake taba hannun rukaiya jaruman shirin labarina a na masana’antar kannywood shirin da Babu kamar sa a wannan lokacin duniyar fina finai dai

Read Also

 

Ta dauki wannan labarin da zafi a wannan lokacin kowa yana kara baiyana abinda ya dame shi sanadiyar ganin yadda jatumin tauraro da babu kamar a masana’antar kannywood Harma DAi ya shiga jerin Jaruman

Biyar Wanda suka haskaka a masana’an tar kannywood harma dai babu wani Wanda baiya magana akan irin hakan ba dan baba dan audu shine jarumin da a kaf cikin jarumai tauraruwarasa ta haskaba

 

 

Dan jaruma maryam yola wacce tauraruwarta take haskawa kamar dai yadda kowa yake ganin dan babu wani Wanda baiya magana akan cewa dai indai a yanzu ne yadda jarumar take Gudanar da acting din ta a yanzu gaskiya

 

Babu wata Jarumar da a masana’antar kannywood zata iya aikata hakan kuma babu mai cewa maryam yola bata cikin Jarumai Wanda Suka kafa tariyi a cikin masana’an tar fina finan ta Hausawa ta Yanzu ammman dai yadda ake zargin su da aikata hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button