Labaran Kannywood

Video rukadawa da hadiza saima ya dauki hankali / yan matan tiktok na rikici

Video rukadawa da hadiza saima ya dauki hankali / yan matan tiktok na rikici mai matukar tayar da hankalin alumma bayan daukar tsawan lokaci Ana zafafan martanin a tsakanin su

 

Futattun jarumai Wanda tauraruwar suke take kara haskakawa a wannan lokacin a masana’antar kannywood musam Man madai Mata hajiya babbab wacce take jarumar da duk

 

Wani jarumin da yake ji da kansa taimasa uwa hakan Shima dai jarumin rabi’u rukadawa Wanda yake a matsayin baba Dan audu kowa yake daukar su a matsayin manyan jaruman kannywood

Ana hakan dai kwatsam sai ga labarin cewa video ya yi matukar daga hankalin alumma masoya a masana’antar kannywood duk da cewa ana mukar daukar su a matsayin mahaifan jaruman

 

Kuma dai kamar dai yadda aka saba lamarin yan tiktok ne dai yake Kara ciyowa alumma tiwo a kwarya Dan sanin cewa indai a yanzu mutum yana wannan shafin kwarai yakamata ya kyara rayuwar Indai ba haka ba gaskiya sai dai addu’ah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button