Labaran Kannywood

Yin film akan abinda yafaru da hanifah zai kawo zunace zunace

Yin film akan abinda yafaru da hanifah zai kawo zunace zunace a wannan lokacin sabuwar cakwakiya a masana’an tar kannywood a wannan lokacin turkashi abin haushi Mara iyaka a Yanzu

 

Wani sabon video mai matukatar daukar hankalin alumma a duniyar masoya jatumar masana’an tar kannywood a Wannan lokacin ya Janyo Ce Ce kuce Mara misal tuwa dan ganin yadda yake magana akan

 

Lamarin a yanzu kowa dai yakwana ya tashi a kasar nan yaji abinda yafaru da kan kanuwar yarin yarnan wacce babu Wanda baitausayama ba a wannan lokacin ciki kuwa dai harma da jaruman kannywood

Wanda tauraruwar su take kara haskawa a wannan lokacin sabida yadda kannywood din yake san ganin anyi kowakarin daukar matakin ne ya sanya jaruman shirya wani sabon film mai suna hanifah

 

Harma dai a Yanzu ake ganin cewa gaskiya babu Wanda baiyi tausayi ba kuma dai alumma suna kara baiyana nasu takaicin kwatsam sai gashi ana cewa yin film din mai suna hanifah kwai abinda zai janyo a gurin alumma a wannan lokacin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button