Labaran Kannywood

Ta Faru ta Kare A Tsakanin Ummi Rahab Da Mawaki Lilin baba……..

Tadai faru ta kare a tsakanin lilin baba da ummi rahab a masana’antar kannywood kalli yadda wasu rahotanni suka nune da cewa a sanya musu ranar aure ma wannan lokacin

Kamar dai yadda kowa yake Kara ganin cewa soyayyar Nan dai tayi karfi a tsananin lilin baba da kuma futacciyar jarumanan wacce kowa yake alfaharin da ita a wannan lokacin ummi rahab

Read Also

 

Kuma dai alumma masoyan sun tsaya tsam dan ganin yadda za’a sha shagalin da babu kalarsa a masana’antar kannywood kuma dai ake ganin cewa tunda aka kafa masana’antar Babu wani wanda ya isa yayi kalar wannan ba

 

Kuma dai tun tuni masoyan futattun jarunan a masana’antar kannywood tuni suka fara yamadidin cewa gaskiya indai wannan labarin ya zamo gaskiya a tsakanin taurarain jaruman

 

Gaskiya a kwai tsagalin da babu Kamar sa a masana’antar kannywood Kuma dai alumma suna jirin ganin yadda za’ah dauki wannan alamarin a wannan lokacin duk da cewa kowa dai yana kara baiyana alabarkacin bakin sa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button