Labaran Duniya

Daya Daga Cikin Yayan Talakawa Da Kwankwaso Yakai Kasar Waje, Yazama Na Daya

Daya Daga Cikin ‘Ya’yan Talakawan Da Kwankwaso Ya Dauki Nauyin Karatunsu A Kano Zuwa Kasar Indiya Ya Yi Zarra, Inda Ya Kammala Da Sakamako Mafi Daraja

Dan Jihar Kano da gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin tafiya karo karatun sa, wato Abubakar Soja ya yi zarra a jami’ar Sangam dake kasar Indiya, inda ya kammala karatunsa na Digiri na biyu a fannin Kimiyyar Adana Bayanai (Masters of Information and Library Science) da sakamako mai daraja (First Class).

-Rariya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button